IQNA

Hakkokin Dan Adam A Musulunci

Kuma lalle ne Mun girmama ´yan Adam, kuma Muka dauke su a cikin kasa da teku kuma Muka azurta su daga abubuwa masu dadi kuma Muka fifita su a kan masu yawa daga wadanda Muka halitta, fifitawa. Surat Isra, Aya ta: 70

Hakkokin Dan Adam A Musulunci