IQNA

Filayen Safkar Jiragen Sama Na Faransa Suna Cin Zarafin Mata Musulmi Masu hijabi

20:16 - July 02, 2012
Lambar Labari: 2359464
Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron kasar Faransa da ke gudanar da ayyuka a filin safka da tashin jiragen sama na kasar Faransa suna cin zarafin mata musulmi masu saka hijibi kasantuwarsu bas u ne ke da rinjaye a kasar ba da kuma kara tabbatar wa duniya cewa kasar ba ta da wata alaka da addinin muslunci.

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na IslamOnline cewa, jami’an tsaron kasar Faransa da ke gudanar da ayyuka a filin safka da tashin jiragen sama na kasar Faransa suna cin zarafin mata musulmi masu saka hijibi kasantuwarsu bas u ne ke da rinjaye a kasar ba da kuma kara tabbatar wa duniya cewa kasar ba ta da wata alaka da addinin muslunci da kuma takura ma mabiya wannan addini mai daraja.
Wani mutum sanye da kakakin ‘yan sandan kasar Afghanistan ya bude wuta kan dakarun sojin kasashen trai inda ya halaka uku daga cikinsu har lahira, lamarin da dakarun suka ce suna gudanar da bincike a kansa.
Kakakin rundunar a Afghanistan ya sheda wa wasu kafofin yada labarai cewa mutumin ya kashe dakarun ne bayan da ya shammace su, kuma ba a san cewa ko yana cikin ‘yan sandan gwamnatin Afghanistan da ke aiki tare da dakarun ko bay a ciki ba, amma yaki yay i Karin haske kan dakarun da aka kasha da kuma kasashen da suka fito.
Kasa da makonni biyu da suka gabata ma wani sojan ya rasa bayan da wasu mutane uku da suke sanye da kayan ‘yan sandan Afghanistan suka bude wutar bindiga a kansa. Daga farkon shekarar na ya zuwa yau adadin dakarun da suka halaka a Afghanistan ta wannan hanya ya kai soji 26.
1042066





captcha