Dakin kayan Tarihi Na Masallacin Aqsa Taskar Kayan Tarihin Mulsunci
Bangaren kasa da kasa: Dakin kayan tarihin musulunci na masallacin Aqsa, shi ne wuri na farko a Palastinu a matsayin wurin adana kayan tarihin musulunci, a nan ake ajiye da daddden rubutanncen kur'ani rubutun nafis.