IQNA

Babban Masallacin Sabanci

Babban masallacin Sabanci yana a garin Adana na kasar Turkiya ne, yana fadin mita murabba'i 52600, karkashin gininsa mita murabba'i 6600. Yana daga cikin wurare da ke daukar hankalin masu yawon bude ido. An gina shi a shekara ta 1998.

 

Sabancı Merkez Camii

Sabancı Merkez Camii

Sabancı Merkez Camii

Sabancı Merkez Camii

Sabancı Merkez Camii

Sabancı Merkez Camii

Sabancı Merkez Camii

Sabancı Merkez Camii

Sabancı Merkez Camii

Sabancı Merkez Camii

Sabancı Merkez Camii

Sabancı Merkez Camii