IQNA

An Kawo Karshen Gasar Kur’ani Ta Kananan Yara A Masar

23:51 - June 12, 2018
Lambar Labari: 3482752
Bangaren kasa da kasa, an kawo karshen gasar kur’ani ta Mustaqbal watan a garin Ukdah da ke cikin gundumar sharqiyyah a Masar.

An Kawo Karshen Gasar Kur’ani Ta Kananan Yara A MasarKamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, kananan yara da suke kasa da shekaru 15 da suka hada da maza da mata su 2780 suka gudanar da gasar.

An gudanar da gasr a bangarori hudu an harda, da suka hada da hardar dukkanin kur’ani, sai kuma rabin kur’ani da kuma hizib goma da hizib biyar.

Wasu daga jami’an gwamnati da suka hada da gwamnan lardin sharqiyyah da kuma wasu ‘yan majalisar dokokin kasar ta Masar sun halarci taron rufe gasar a jiya.

3722079

 

 

 

اختتامیه مسابقات قرآن کودکان و نوجوانان «مستقبل الوطن» در مصر +عکس

اختتامیه مسابقات قرآن کودکان و نوجوانان «مستقبل الوطن» در مصر +عکس

اختتامیه مسابقات قرآن کودکان و نوجوانان «مستقبل الوطن» در مصر +عکس

 

captcha