IQNA

Uraiqat Ya Bukaci Tarayyar Turai Ta Amince Da Kasar Palestine

23:57 - June 13, 2018
Lambar Labari: 3482755
Bangaren kasa da kasa, babban mai shiga tsakani na gwamnatin Palastinu Saib Uraqat ya bukaci kungiyar tarayyar turai da amince da kasar Palastinu mai ci gishin kanta.

 

Uraikat yayi kiran a lokacin da yake zantawa da manzon musamman na kungiyar tarayyar turai, inda ya sheda masa cewa, babban abin dayake gaban tarayyar turai shi ne ta amince da Palestine mai cin gishin kanta da babban birninta quds.

Haka nan kuma yayi wakilin na tarayyar turai bayani kan halin da ke ciki na kisan da Isra’ila take kan palastinwa a cikin lokutan baya-bayan nan.

3722759

 

 

captcha