Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a yau ne aka bude zaman taro kan matsayin kyakkyawar mu'amala da kananan yara a musulunci a jami'ar Azhar da ke Masar tare da alartar manyan malamai.
Daga cikin wadanda suke halartar har da aan malamin cibiyar ta Azhar Ahmad Tayyib, da kuma wasu daga cikin manyan malaman cibiyar gami da masana daga jami'oi daban-daban.
Ibraim udud tsoon sugaan ciiyar ta Azhar shi ne aan mai gabatar da jawabi a wurin, wanda ya tabo muhimman lamurra da musulunci ya tsokaci a kansu kan tarbiyar yara, da kuma yadda tasirin tarbiyarsu kan amfanar ko cutar da al'umma a wasu lokuta masu zuwa.