IQNA

Taron Karatun Adduar Arafah A Berlin Da Vienna

23:58 - August 21, 2018
Lambar Labari: 3482911
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taron adduar ranar Arafah a biranen Berlin da kuma Vienna.

 

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a yau 21 ga watan Agusta za a gudanar da taron adduar ranar Arafah a biranen Berlin na kasar Jamus da kuma Vienna na kasar Austria.

Taron zai samu halartar musulmi daga sassa daban-daban daga wadannan birane, inda za a fara da kimanin karfe 17 na yammacin yau a agogon wadannan kasashe.

Bayan kammala karatun aduoin na ranar Arafah kuma za a gudana da sallolin magriba da isha’I a wuraren.

3740531

 

 

 

 

 

captcha