IQNA

23:54 - September 09, 2018
Lambar Labari: 3482968
Bangaren kasa da kasa, a karon mahukuntan kasar Masar sun bar masu yawon bude sun ziyarci makabartar da ta yi shekaru dubu 4.

 

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, kamfanin dillancin labaran Saumaria News ya habarta cewa, a karon mahukuntan kasar Masar sun bar masu yawon bude sun ziyarci makabartar da ta yi shekaru dubu 4 da ginawa, inda aka bizne daya daga cikin na hannun damar Fir’ana mai suna Mihu a kusa da garin Jiza.

An gano wannan makabarta nea  cikin shekara ta 1940, a lokacin Zaki Sa’ad, kuma daga lokacin aka shiga bincike a kanta, inda aka gano wasu zane-zane da suke nuni da irin al’adu na lokacin Fir’auna.

Masar ta bude wannan wuri ne domin ta kara samun kudaden shiga daga masu yawon bude daga kasashen duniya.

3745142

 

 

 

 

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: iqna ، kamfanin dillancin labaran iqna ، Masar ، yawon bude ido ، Jiza ،
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka: