IQNA

Halima Aden 'yar asalin kasar Somalia ce da ke zaune a kasar Amurka, wadda take tallar suturar hijabin musulunci, wadda tun daga bazarar 2018 ta zama jakadiyar Hukumar UNICEF.