IQNA

An Kashe Kwamandan Daesh A Afghanistan

23:57 - December 15, 2018
Lambar Labari: 3483220
Bangaren kasa da kasa, an kashe babban kwandan kungiyar ‘yan ta’adda na Daesh a kasar Afghanistan.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, shafin yada labarai na Aryana News ya bayar da rahoton cewa, a wani hari da sojojin Amurka suka kaddamar sun kashe  babban kwamandan kungiyar daesh a kasar Afghansitan.

Janar Martin babban kwamandan rundunar sojin Amurka a kasar Afghanistan ya ce sun samu nasarar kashe babban kwamandan kungiyar Daesh a kasar Abu said Aurkazy bayan hartin da suka kai masa a yankin Nangahar.

Shi ma a nasa bangaren gwamnan yankin Nangagar ya bayyana cewa, wannan babbar nasara ce a kan kungiyar ta Daesh.

3772436

 

 

 

 

 

 

 

captcha