IQNA

Zanga-Zangar ranar kasa a 2018 a zagayowar shekaru 42 da tuna korar Falastinawa daga yankunannsu. Zanga-Zanga mai taken hakkin komawa gida. A ranar 14 ga watan mayu 2018 a daidai lokacin mayar da ofishin jakadancin Amurka birnin Quds, Falastinawa da dama sua yi shahada a wannan rana. Wannan zanga-zanga ta ci gaba tsawon shekara guda kenen babu fashi. Kamafanin dilalncin labaran Reuters daga farkon 2019 ya nuna hotunan wasu daga cikin wadannan taruka da gangami.