IQNA

22:50 - March 10, 2019
Lambar Labari: 3483443
Bangaren kasa da kasa, an bude masallatai 10 a cikin gundumar Buskura a cikin shekara ta 2018 a Aljeriya.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a Taufiq Lausif babban daraktan ma’aikatar kula da harkokin addini a cikin gundumar buskura a kasar Aljeriya ya bayyana cewa a cikin shekara ta 2018 sun bude masallatai sabbia  yankin.

Ya ce a cikin shekara ta 2016 akwai masallatai 3o4 a gundumar, amma ya zuwa 2018 akwai masallatai 336.

Haka na  kuma ya yi ishara da shirin da ya ce suna da shi na ganin adadin masallatan sun kai 546 nan da wasu ‘yan shekaru masu zuwa.

3796834

 

 

 

 

  

Abubuwan Da Ya Shafa: iqna ، kamfanin dillancin labaran iqna ، masallatan ، aljeriya
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka: