Majami’a Na Bayar Da Abincin Buda Baki A Australia

Bangaren kasa da kasa, majami’ar birnin Perth na kasar Australia na bayar da buda baki a cikin watan Ramadan mai alfarma.
Za A Gudanar Da taron ranar Quds A Kenya
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taron ranar Quds ta duniya a kasar Kenya a ranar Juma'a mai zuwa.
2017 Jun 21 , 23:57
Musulmin Sweden Sun Yi Allah Wwadai A Kan Gaisawar Sarkin Saudiya Da Matar Trump
Bangaren kasa da kasa, musulmin kasar Sweden sun yi tir da Allah wadai da gaisawar da sarkin Saudiyya ya yi da matar shugaban Amurka Donald Trump.
2017 May 26 , 23:34
An Gano Wani Bangare Na Jirgin Annabu Nuhu (AS)
Bangaren kasa da kasa, wasu masana masu bincike akan kayan tarihi sun gano wani katako da ake zaton yana da alaka da jirgin annabi Nuhu (AS).
2017 May 27 , 23:46
An Bude Talabijin ta Muslunci A Malawi A Farkon Ramadan
Bangaren kasa da kasa, an bude talabijin ta muslunci ta farko a kasar Malawi a daidai lokacin da ake fara azumin watan Ramadan mai alfarma.
2017 May 27 , 23:48
Nasihar Jagora Ga Makarancin Da Ya Lashe Gasar Kur'ani Ta Malaysia
Bangaren kur'ani, mutumin da ya zo na farko a gasar kur'ani ta Malaysia tare da wasu gungun makaranta kur'ani mai tsarki sun gana da jagoran juyin Isalama
2017 May 28 , 23:43
Kula Da Makarantun Addini Zai Koma Ga Bangare Na Musamman A Ghana
Bangaren kasa da kasa, za a mika sha'anin tafiyar da makarantun addinin muslunci ga wani bangare na musamman a kasar Ghana.
2017 May 28 , 23:50
Adadin Musulmi Zai Karu A Amurka A Shekara 2050
Bangaren kasa da kasa, Sakamakon wani bincike da wata cibiyar kididdiga ta gudanar a kasar Amurka, ya nuna cewa adadin musulmi a kasar ta Amurka zai kai karu da kashi saba'in cikin dari a cikin shekara ta dubu biyi da sattin.
2017 May 30 , 17:24
Kasashen Turai Da Suke Da Kyakkyawar Fahimta Dangane Da Musulmi
Bangaren kasa da kasa, wani sakamakin bincik ya nuni da cewa akwai wasu kasashe daga cikin kasashen turai wadanda fahimtar ta dara ta sauran a kan musulmi.
2017 May 30 , 23:26
Taro Kan Kan Adalcin Zamantakewa A Mahangar Imam Khomeini A Indonesia
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zama a kan mahangar Imam Khomeinidangane da adalcin zamankewa.
2017 May 31 , 22:09
Musulmin Canada Na Tattara Taimakon Domin Taimakon Marassa Karfi
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci a kasar Canada suna tattara taimako da nufin taimaka ma marassa karfi a cikin kasashen da ke fama da talauci musamman.
2017 May 31 , 22:14
Addinin Muslunci Na Yaduwa Cikin Sauri A Madagaska
Bangaren kasa da kasa, wani bincike ya tabbatar da cewa addinin muslunci ya kara yaduwa a tsibirin madagaska a cikin shekaru 7 da suka gabata.
2017 Jun 01 , 19:33
An Rufe Makarantun Musulmi A Yankin Yangun Na Myanmar
Bangaren kasa da kasa, Musulmi garin Yangun na kasar Myanmar a yammacin jiya Laraba sun gudanar da gangami domin nuna rashin amincewarsu da matakin da gwamnatin kasar ta dauka na rufe musu makarantu.
2017 Jun 01 , 19:35