IQNA

Wasu Musulmai Su fyede Shafin Internet Na Bayahudai Mai Tsananin Ra'ayi

Bangaren kasa da kasa: kungiyar wasu musulmi a kasashen Saudiya da Turkiya sun kutsa a cikin shafin Arye Aldad dan majlisa Bayahudan Sahayojiya mai tsananin ra'ayi.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta kasar Saudiya ta watsa rahoton cewa; masana musulmi sun yi sa;'ar kutsa cikin wannan shafi na Bayahudai main tsananin ra'ayi da adawa da musulmi a fili karara kuma hakan yana a wani matsayi mai kima da ke bayani kan yadda musulmi suka yi taka rawar gani da nuna binkasar ilimi da kuma isar da wani babban sako ga makiyansu da suka yi nuna kan irin wannan danyan aiki.

468894