IQNA

Taron Harkokin Tattalin Arzikin Kasashen Musulmi A Birnin Riyad

18:12 - January 11, 2011
Lambar Labari: 2063071
Bangaren kasa da kasa, Ana shirin fara gudanar da wani taron harkokin tattalin arziki na kasashen musulmi a birnin Riyad nakasar saudiyyya, tare da hadin gwiwa da kungiyar hadin kan kasashen larabawa, da kumawasu kungiyoyi na harkokin kudi da kasuwanci na kasashen musulmi.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto wani rahoto daga shafin sadarwa na yanr gizo na Alriadh cewa, ana shirin fara gudanar da wani taron harkokin tattalin arziki na kasashen musulmi a birnin Riyad nakasar saudiyyya, tare da hadin gwiwa da kungiyar hadin kan kasashen larabawa, da kumawasu kungiyoyi na harkokin kudi da kasuwanci na kasashen musulmi da kuma wasu a cikin kasashen larabawa.
Tun bayan da kungiyar hadin kan kasashen larabawa tare da gwamnatin palastinawa a Ramallah suka mika kai bori ya hau ga Haramtacciyar kasar Isra’ila take ci gaba da yin wasan kura da su, da kuma nuna wa duniya wallensu, inda ta yi watsi da duk wani yunkurin wanzar da zaman lafiya da gwamnatin yahudawa.
Shirin fara gudanar da wani taron harkokin tattalin arziki na kasashen musulmi a birnin Riyad nakasar saudiyyya, tare da hadin gwiwa da kungiyar hadin kan kasashen larabawa, da kumawasu kungiyoyi na harkokin kudi da kasuwanci na kasashen musulmi, zai karfafa harkokin kasuwancin musulmi.
727296


captcha