IQNA

Taron Masu Tarjamar Kur'ani Tare Da Halartar Masu Tarjama Hamsim

14:50 - January 18, 2011
Lambar Labari: 2066782
Bangaren harkokin kur'ani: taron kasa na tarjamar kur'ani a ranar biyar ga watan Isfand na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shmasiya tare da jawabin Ayatullahi Uzma Makarimul Shirazi inda masu tarjamar kur'ani mai girma hamsin ne za su halarci wannan taro a birnin Qum.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: taron kasa na tarjamar kur'ani a ranar biyar ga watan Isfand na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shmasiya tare da jawabin Ayatullahi Uzma Makarimul Shirazi inda masu tarjamar kur'ani mai girma hamsin ne za su halarci wannan taro a birnin Qum. Muhsin Sadiki mai kula da ofishin yada labarai a hauzar ilimi ne a wata tattaunawa da kamfanin dillancin labarai na Ikna ya kara da cewa; wannan taro za a gudanar da shi ne domin jinjinawa masu harkokin kur'ani da tarjamar kur'ani da hakan zai kara masu karfin guiwa da kuma zai taimaka matuka gaya a kokarin da suke yi day a shafi tarjamar kur'ani mai girma.



732149
captcha