IQNA

Taron Mace A Musulunci A Kasar Italiya

14:50 - January 18, 2011
Lambar Labari: 2066785
Bangaren siyasa da zamantakewa;ofishin yada al'adun jamhuriyar Musulunci ta Iran a kasar Italiya ne ya shirya gudanar da wani taron karawa juna sani kan matsayin mace a Musulunci.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne ya watsa ofishin yada al'adun jamhuriyar Musulunci ta Iran a kasar Italiya ne ya shirya gudanar da wani taron karawa juna sani kan matsayin mace a Musulunci.Gudanar da irin wannan taro musamman a kasashen yammacin Turai irin kasar Italiya zai taimakawa matuka gayya wajen fayyace masu irin tanadi da matsayin da addinin Musulunci ya yi wa mace tanadi fiye da tsani tsari a duniya na addini ko na zamantakewa ku siyasa ko tattalin arziki da dai sauransu.



731861
captcha