IQNA

Kautata Karatun Kur'ani A Cikin Tilawa Babbar Nasara Ce Ga Masu Gasa

14:50 - January 18, 2011
Lambar Labari: 2066915
Bangaren kasa da kasa, Daga daga cikin muhimman abubuwan da mai karatu ke bukata shi ne kayuata tilawarsa domin samun natsuwa da isar da manufar karatun kur'ani ga zuciyarsa da kuma dukkanin masu saurarensa.


Kamfanin dillancin labaran kur'ani na iqna ya habarta cewa, awata zantawa da ta hada shi da wani daya daga cikin makarantan kur'ani mai tsarki day a halarci gasar kur'ani ta kasa da kasa da aka gudanar, da ya wakilci kasar Ivory Coast ya bayyana cewa, daga daga cikin muhimman abubuwan da mai karatu ke bukata shi ne kayuata tilawarsa domin samun natsuwa da isar da manufar karatun kur'ani ga zuciyarsa da kuma dukkanin masu saurarensa a lokacin da yake gabatr da tilawa.

Ya ci gaba da cewa wannan matsayi yana da matukar muhimmanci ga mai karatu, ta yadda zai iya isar manufar abin da ayke karantawa ta hanyar natsar da shi, domin kuwa natsuwar mai karatu tana yin tasiri ga mai saurare a koda yaushe, haka lamarin yake ta fuskar kyautata tilawa.

Daga cikin muhimman abubuwan da mai karatu ke bukata shi ne kayuata tilawarsa domin samun natsuwa da isar da manufar karatun kur'ani ga zuciyarsa da kuma dukkanin masu saurarensa a duk lokacin da yake karanra kur'ani.

732905


captcha