IQNA

Karfin Da Juyin Juya Hali Ya Samu Yana Da Dangantaka Da Iyalai Masu Himma

19:21 - April 16, 2011
Lambar Labari: 2106584
Bangaren zamantakewa, karfin da tsarin muslunci ya samu a jamhuriyar musulunci a halin yanzu yana dangantaka ne kai tsaye da irin dakewa da kuma gudunmawar da iyalan masu himma suke bayarwa adukkanin bangariri na rayuwar zamantakewar jama’a a kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na lardin Khorasan an bayyana cewa, shugaban cibiyar raya aldu da kula zamantakewa a yankin Hussain Ma’asumi ya bayyana cewa, karfin da tsarin muslunci ya samu a jamhuriyar musulunci a halin yanzu yana dangantaka ne kai tsaye da irin dakewa da kuma gudunmawar da iyalan masu himma suke bayarwa adukkanin bangariri na rayuwar zamantakewar jama’a a kasar Iran.
Ya ci gaba da cewa da dama daga cikin iyalai akwai da suke da hankoroin ganin sun taka rawa a fagage da dama na rayuwar al’umma, amma sau da yawa sukan rasa jagoranci da zai shiryar da su zuwa ga abin da ya kamata su aiawatar da ya yi daidai da koyarwar addininsu, wanda hakan ne bababn abin da yasa sukan zama abin farautar al’dun kasashe da al’ummomin yammacin duniya.
Ya kara da cewa karfin da tsarin muslunci ya samu a jamhuriyar musulunci a halin yanzu yana dangantaka ne kai tsaye da irin dakewa da kuma gudunmawar da iyalan masu himma suke bayarwa adukkanin bangariri na rayuwar zamantakewar jama’a.
774261

captcha