IQNA

ISESO Ta Bayar Da Kyautar Littafan Musulunci Ga Dakin Karatu Na Eskandariyya

15:03 - April 20, 2011
Lambar Labari: 2109230
Bangaren kasa da kasa, Kungiyar raya al’adu da bunkasa a ilimin muslunci ta kasashen musulmi ISESCO ta bayar da kyautar littafan addnin musulunci ga babban dakin karatu da nazari na birnin Iskandariyya a kasar Masar, da nufin kara bunkasa harkokin bincike da nazarin addinin mmusulunci.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo na jaridar yaum sabi ta kasar Masar an bayyana cewa, Kungiyar raya al’adu da bunkasa a ilimin muslunci ta kasashen musulmi ISESCO ta bayar da kyautar littafan addnin musulunci ga babban dakin karatu da nazari na birnin Iskandariyya a kasar Masar, da nufin kara bunkasa harkokin bincike da nazarin addinin mmusulunci a yankin mai tarihi.
Wani rahoton kuma ya ce an fara rijistar sunayen masu sha’awar shiga gasar karatun kur’ani mai tsarki a kasar Masar, wadda za a fara gudanarwa amataki na kasa, daga bisani kuma za a gudanmar da abbar gasar karatu da hardar kur’ani ta duniya baki daya a kasar, tare da halartar mahardata da makaranta daga sassa na kasashen duniya musamman na larabawa da na musulmi.
Kungiyar raya al’adu da bunkasa a ilimin muslunci ta kasashen musulmi ISESCO ta bayar da kyautar littafan ne na addnin musulunci ga babban dakin karatu da nazari na birnin Iskandariyya a kasar Masar, da nufin kara bunkasa harkokin bincike da nazarin addinin mmusulunci da kuma kara kusanto da fahimtar juna tsakanin musulmi da mabiya addnin kirista. 777187
captcha