Kamfanin dillancin labarai na Ikna ne da ken an jamhuriyar musulunci da kuma ke kula da harkokin kur'ani ne ya watsa rahoton cewa: cibiyar musulunci da kur'ani musamman mata a ranar litinin sha biyu ga watan Urdebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in shekarar hijira shamsiya a garin Pishkak fadar mulkin kasar Karkizistan ana bude wannan cibiyar.Wannan cibiya za ta rika gudanar da ayyukanta na inganta karatun mata da karatun kur'ani da kuma duk wani abu day a shafi ingantawa da ciyar da addinin musulunci da kuma harkokin kur'ani.
785366