IQNA

'Yan Sandan Faransa Sun Kame Masu Keta Alfarmar Masallatai A Kasar

13:39 - June 08, 2011
Lambar Labari: 2134951
Bangaren kas ada kasa, 'yan sandan kasar faransa sun kame wasu masu keta alfamar masattai a kasar, bayan da mabiya addinin muslunci na kasar suka koka kan yadda wasu masu tsananin gaba da addinin muslunci suke daukar wasu sabbin matakai na tsokana a cikin lokutan nan domin fusata musulmi.


Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakaltoo daga shafin sadarwa na yanar gizo na leprogre an bayyana cewa, 'yan sandan kasar faransa sun kame wasu masu keta alfamar masattai a kasar, bayan da mabiya addinin muslunci na kasar suka koka kan yadda wasu masu tsananin gaba da addinin muslunci suke daukar wasu sabbin matakai na tsokana a cikin lokutan nan domin fusata musulmi.

Rahoton ya ci gaba da cewa kasar faransa wadda ita ce kasar da ke da yawon adadin muslumi da suke a matsayi na biyu wajen yawa bayan addinin kirista a kasar, inda ake sa ran adadin nasu yake ci gaba da karuwa tare da lunlunkawa a cikin shekaru masu zuwa.

'Yan sandan kasar faransa sun kame wasu masu keta alfamar masattai a kasar, bayan da mabiya addinin muslunci na kasar suka koka kan yadda wasu masu tsananin gaba da addinin muslunci suke daukar wasu sabbin matakai na tsokana a cikin lokutan nan domin fusata musulmi da nufin saka cikin rikici.

804650



captcha