IQNA

Sarkin Jordan Ya Dauki Darasi Daga Makomar Mubarak Da Gaddafi

15:40 - September 18, 2011
Lambar Labari: 2189381
Bangaren kasa da kasa, dubban daruruwan mutnen kasar Jordan ne suka gudanar da wata gagarumar zanga-zangar neman sauyi a birnin Tufaila da ke cikin kasar inda suka kirayi sarkinsu day a dauki darasi daga makomar Gaddafi da Husni Mubarak.

Kamfanin diallncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, dubban daruruwan mutnen kasar Jordan ne suka gudanar da wata gagarumar zanga-zangar neman sauyi a birnin Tufaila da ke cikin kasar inda suka kirayi sarkinsu day a dauki darasi daga makomar Mu'ammar Gaddafi na kasar Libya da Husni Mubarak Mubarak na kasarMasar.
Talaka a bisa ma’anar da kur’ani ya ba shi ne wanda ya ke da gajiyawa ta jiki saboda wata matsala da ta bijiro masa kamar rashin lafiya ko bala’oi na dabi’a kamar ambaliyar ruwa ko girgizar kasa ko yaki, amma duk da haka ya kare mutuncinsa wanda ya ke dauka a matsayin wajibin da ya dara abin duniya. Saboda haka wadanda su ke bara da son rokon mutane ba a daukarsu a matsayin talakawa.

Ubangiji ya bada lamuni ga rayuwar wadanda su ke ciyarwa akan tafarkinsa ya kare su daga talauci matukar ba su yi nadama ba akan ciyarwar da su ka yi saboda Allah, ko su yi bakin ciki.
Yanzu kuma za mu karanta ayoyi na 275 da 276 a cikin suratul Bakara.

862174


captcha