IQNA

Kasashen Turai Sun Nuna Damuwa Kan Tasirin Muslunci A Boren Larabawa

20:01 - October 27, 2011
Lambar Labari: 2212865
Bangaren kasa da kasa, kasashen yammacin turai sun kasa boye damuwarsu kan yadda muslunci ke yin tasiri a boren da al’ummomin kasashen larabawa suke a cikin wannan lokaci, musamman idan aka yi lakari da kasashen da suka fara gudanar da zabuka.
Kmafanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya naklato daga shafin sadrawa na yanar gizo na jaridar Daily telegraph cewa, kasashen yammacin turai sun kasa boye damuwarsu kan yadda muslunci ke yin tasiri a boren da al’ummomin kasashen larabawa suke a cikin wannan lokaci, musamman idan aka yi lakari da kasashen da suka fara gudanar da zabuka kamar tunisia dag acikinsu.
Tun a farkon shekarar nan ne dai kasashen larabawa suka fara sheda bore mai tsanani wanda ya zuwa yanzu ya yi sanadiyar faduwar gwamnatoci uku, kumayake kan hanyar kawo karshen wasu gwamnatocin nakama karya a a cikin wasu kasashen larabawa. Kamar dai yadda ake shedawa.
Ko shakka bau kasashen yammacin turai sun kasa boye damuwarsu kan yadda muslunci ke yin tasiri a boren da al’ummomin kasashen larabawa suke a cikin wannan lokaci, musamman idan aka yi lakari da kasashen da suka fara gudanar da zabuka da cikin.
887596



captcha