IQNA

Gudanar Da gasar Karatun Kur’ani Wata Hanya Ce Ta sanar da Mutane Ma’anoninsa

15:54 - July 01, 2012
Lambar Labari: 2358434
Bangaren kur’ani, gudanar da gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki wata babbar dama ce ta sanar da mutane ma’anoninsa kamar yadda hakan ya zama wani babban abin alfahari ga musulmi domin kuwa yana bayar da dama ga dubban ko miliyoyin musulmi su yi karu cikin ka’ida har ma da harda ce littafin mai tsarki kamar dai yadda duniya take shedawa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a zantawar da ya gudanar tare da Sayyid Jawad Kasimi ya bayyana cewa, hakikanin gaskiya gudanar da gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki wata babbar dama ce ta sanar da mutane ma’anoninsa kamar yadda hakan ya zama wani babban abin alfahari ga musulmi domin kuwa yana bayar da dama ga dubban ko miliyoyin musulmi su yi karu cikin ka’ida har ma da harda ce littafin mai tsarki kamar dai yadda duniya take shedawa a wannan zamani.
A karon farko za abude bankin muslunci a kasar Morocco wsanda zai fara aiki a cikin shekara mai kamawa da nufin karfafa ayyuka na tattalin arzikin kasar musamman ma ta fuskacin kasuwan da harkokin banki domin rage yawan korafin al’ummar kasar ta wannan fuska.
Banki dai yana ci gaba da samun karbuwa akasashen duniya da dama musamman kasashen larabawa da na musulmi, amma kuma alokaci guda wasu suna yin amfani da bankin ne domin manufofinsu na siyasa, kamar dai yadda muke gani a halin yanzu a kasar ta Morocco, inda kasar ba ta taba yin magana ko nuna sha’awarta kan wannan banki ba sai yanzu da take fuskanta matakla daga mutanen kasar.
Wannan dai shi ne karon farko za abude bankin muslunci a kasar Morocco wsanda zai fara aiki a cikin shekara mai kamawa da nufin karfafa ayyuka na tattalin arzikin kasar musamman ma ta fuskacin kasuwan da harkokin banki da sauran harkoki na kudi a kasar.
1037849


captcha