IQNA

Gwamnatin Amurka Tana Goyon Bayan Mutumin Nan Mai Kiyayya Da musulunci

22:47 - September 12, 2012
Lambar Labari: 2410351
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Amurka tana nuna cikakken goyon bayanta ga mutumin nan mai tsanin kiyayya da addinin muslunci dan kasar Holland inda har ta taimaka masa da kudade domin yakin neman zabe na yan majalisar dokokin kasar da za a gudanar a nan gaba.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Onislam cewa, gwamnatin kasar Amurka tana nuna cikakken goyon bayanta ga mutumin nan mai tsanin kiyayya da addinin muslunci dan kasar Holland inda har ta taimaka masa da kudade domin yakin neman zabe na yan majalisar dokokin kasar da za a gudanar a nan gaba a Holand.
Babban sakataren kungiyar hadin kan kasashen mulmi ta OCI Akmaluddin Auglo ya yaba da yadda fursunonin palastinawa suka tsayin daka kan cutarrwar da haramtacciyar kasar Isra’ila take yi musu a gidajen kurkkukun da take tsare da su a yankunan daban-daban na palastinu da ta mamaye.
Cibiyar kula da ayyukan raya harkokin al’adu da na addinin muslunci a yankin palastine ta sanar cewa sojojin haramtacciyar kasar Isra’ia sun kai wani samame kan al’ummar yankin a cikin masallacin Qods mai alfarma a daren jiya a lokacin da ake gudanar da salla.
Bayanin ya ci gaba da cewa wannan ba shi ne karon farko da aka ga sojojin yahudawan sahyuniya suna kai irin wannan farmaki ba, lamarin da ya tunzura mutane da fusata su, amma dai ba biye musu ba wajen yin bata kashi ba.
Babbar cibiyar kula da ayyukan raya harkokin al’adu da na addinin muslunci a yankin palastine ta sanar cewa sojojin haramtacciyar kasar Isra’ia sun kai wani samame kan al’ummar yankin a cikin masallacin Qods mai alfarma a cikin makon jiya.


1096368


















captcha