IQNA

Taken Mutuwa Ga Amurka A Birnin Sydney Na Kasar Australia

23:16 - September 17, 2012
Lambar Labari: 2413787
Bnagaren kasa da kasa, dubban musulmin kasar Australia sun gudanar da gangami domin nuna rashin amincewarsu da fim din batunci ga manzon Allah ga manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalan gidansa tsarkaka da ma addinin muslunci baki daya.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, dubban musulmin kasar Australia sun gudanar da gangami domin nuna rashin amincewarsu da fim din batunci ga manzon Allah ga manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalan gidansa tsarkaka da ma addinin muslunci baki daya kamar dai yadda rahoto ya tabbatar.
kasar Afirka ta kudu ta maye gurbin haramtacciyar kasar Isra’ila da sunan palastinu a kan dukaknin kayyaykin da take fitarwa ko take shigo da su a cikin kasarta da hakan ya hada har da wadanda ake kawo daga harantacciyar kasar yahudawa maiimakon alamar su sai a saka ta palastinu a matsayin amintacciyar kasa.
Ana shirin gudanar da wani shiri da aka kira da yunkurin nuna goyon baya ga masallacin Qods ta hanayar sadarwa wanda hakan shi ne karon farko da masana a wannan bangaren za su gudanar da irin wannan shiri, kungiyar kasashen musulmi ta yi kakkausar suka da yin Allawadai da haramtacciyar kasar Isra’ila kan harin ta’addancin da ta kai masallatan musulmi palastinawa a cikin yankunan gabar yamma da kogin Jordan a cikin wannan mako.
Afirka ta kudu ta maye gurbin haramtacciyar kasar Isra’ila da sunan palastinu a kan dukaknin kayyaykin da take fitarwa ko take shigo da su a cikin kasarta da hakan ya hada har da wadanda ake kawo daga harantacciyar kasar yahudawa maiimakon alamar su sai a saka ta palastinu a matsayin amintacciyar kasa a wajenta.
1099309






















captcha