Kamfanin dillancin labaran IQNA, ya bayar da rahoton cewa, masu gangamin sun fito ne daga jam’iyyun siyasa daban-daban na kasar, inda suke yin Allawadai ad siyasar Amurka tare da yin yin kira da ta fice daga gabas ta tsakiya.
Haka nan kuma masu gangamin sun rika daga hotunan marigayi Imam Khomenei da jagoran juyi an Iran tare da yin tir da kisan janar Qasem Soleimani da Amurka ta yi.