IQNA

Masu Lamiri A Duniya Sun Nuna Goyon Bayansu Ga Al’ummar Falastinu

23:33 - May 22, 2020
Lambar Labari: 3484826
Tehran (IQNA) a sassa daba-daban na duniya masana da masu lamiri suna ci gaba da nuna goyon bayansu ga al’ummar Falastinu.

A daidai lokacin da ake gudanar da tarukan ranar Quds a sassa daba-daban na duniya, masana da masu lamiri suna ci gaba da nuna goyon bayansu ga al’ummar Falastinu da kuma kare hakkokinsu da aka haramta musu a kasarsu.

 

3900351

 

captcha