IQNA

Makon Tunawa Da Mostafa Chamran Da Gwagwarmayarsa

23:52 - June 20, 2020
Lambar Labari: 3484909
Teran (IQNA a yau ne ake cika shekaru talatin da tara da shahadar tsohon ministan taron kasar Iran Mostafa Chamran.

A ranar 24 ga watan Fabrariru 1977 Mostafa Cgamaran ya kasancea  cikin kasar Lebanon domin taiamka wa al’ummar kasar wajen yaki da mamayar yahudawan sahyuniya.

Bayan wannan lokacin ad shekaru biyu ne aka samu nasarar juyin kasar Iran, inda ya dawo gida domin ci gaba da harkokinsa, amma an nada a matsayin ministan tsaron kasar.

Bayan haka kuma ba da jimawa ba da kasar ta shiga yakin kare kai daga mamayar gwamnatin Iraki ta lokacin ya tafi fagen daga, inda a can ne kuma ya yi shahada.

Ya kasance mtm ne mai matukar kaskanar da kai da gudun duniya, kamar yadda kullum fatarsa ita ce Allah ya karbi rayuwarsa bisa tafarkin da Allah ya yarda da shi.

3905166

 

 

 

 

 

captcha