Tehran (IQNA) karatun kur’ani juzu’i na farko daga bakin fitaccen makarancin kur’ani dan kasar Iran wanda ya zo na daya a gasar kur’ani ta duniya.
A rahoton da kamfanin dillancin labaran iqna ya bayar, domin neman albarka da ke cikin watan ramadan, fitaccen makarancin kur’ani na kasar Iran Hamed Zadeh yana karanta juzu’i daya daga kur’ani a kowace rana da kyakkyawan sautinsa.