Tehran (IQNA) daliban addini a birnin Qom na Iran suna gudanar da tarukan karatun kur’ani mai tsarki a cikin wannan wat ana Ramadan mai alfarma.
A rahoton da kamfanin dillancin labaran iqna ya bayar, daliban addini ‘yan asalin Afirka a birnin Qom na Iran suna gudanar da tarukan karatun kur’ani mai tsarki a cikin wannan wata na Ramadan mai alfarma, tare da sauran wasu shirye-shirye na addini.