Tehran (IQNA) makarancin kur'ani dan kasar Masar Mahmud Shuhat Anwar ya gabatar da karatun kur'ani a babban dakin taro na Opera a birnin Alkahira.
Shahararren makarancin kur'ani dan kasar Masar Mahmud Shuhat Anwar, bisa gayyatar ofishin jakadancin kasar Pakisan, ya gabatar da karatun kur'ani a babban dakin taro na Opera a birnin Alkahira na Masar.