IQNA

Tilawar Kur'ani Mai Tsarki Tare Da Marigayi Sheikh Abdulbasit Abdulsamad

18:37 - November 30, 2021
Lambar Labari: 3486623
Tehran (IQNA) Marigayi Sheikh Abdulbasit Abdulsamad na daya daga cikin taurari da suka haska a fagen tilawar kur'ani a duniya.

 Marigayi Sheikh Abdulbasit Abdulsamad ya rasu a ranar 30 ga watan Disamban 1988 ne sakamakon fama da rashin lafiya ta kansar makogoro, ciwon suga da kuma ciwon anta.

A cikin wannan faifan za a iya sauraren daya daga cikin tilawarsa da ya yi da kyakkyawan sautinsa:

4017347

 

 

 

 

captcha