An haifi Mustafa Mohamed Morsi Ibrahim Ismail wanda aka fi sani da Sheikh Mustafa Ismail a ranar 17 ga watan Yunin 1905, kuma ya rasu a ranar 26 ga Disamba, 1978.
Ana kiran Mustafa Ismail da Akbar al-Qara, kuma a cewar masu karatu da dama, bayan rasuwar wannan makaranci na Masar, sai a hankali lokacin zinare na masu karatun Masar ya zo karshe.