IQNA

Mataimakin Babban Sakataren Hezbollah: Gwagwarmaya na kokarin kara karfinta

IQNA - Mataimakin babban sakataren kungiyar Hizbullah a kasar Labanon ya bayyana cewa: Gwagwarmaya za ta ci gaba da kasancewa tare da abokan kawancenta,...

Zanga-zangar adawa da wariyar launin fata da kyamar musulunci a birnin...

IQNA - Babban birnin kasar Faransa ya shaida gagarumar zanga-zangar nuna adawa da wariya da kyamar Musulunci, wadanda aka gudanar saboda yakin Gaza.

Wani yaro Bafalasdine yana kokarin tattara takardun kur'ani bayan harin...

IQNA - Matakin da wani yaro Bafalasdine ya dauka na tattara ganyen kur'ani daga rugujewar masallaci bayan harin bom din da yahudawan sahyuniya suka kai...

Bangaren kula da tsirrai da furanni na hubbaren Imam Hussain ya halarci...

IQNA - Sashen furanni da tsirrai na hubbaren Imam Hussaini  ya halarci bikin furanni da tsirrai na duniya karo na 13 da ake gudanarwa a Bagadaza.
Labarai Na Musamman
Martanin sojan Iran ga gwamnatin sahyoniyawan ya kasance na doka da hankali
Lauya dan  Bahrain a shafin yanar gizo na IQNA:

Martanin sojan Iran ga gwamnatin sahyoniyawan ya kasance na doka da hankali

IQNA - Baqir Darvish ya ci gaba da cewa: Harin da ya faru a matsayin mayar da martani ga matakin da gwamnatin sahyoniyawan sahyoniya ta dauka na sabawa...
23 Apr 2024, 16:45
An Fara gasar kasa da kasa ta masana kur'ani a kasar Masar

An Fara gasar kasa da kasa ta masana kur'ani a kasar Masar

IQNA - A jiya 21 ga watan Afirilu ne aka fara gasar kasa da kasa ta masu ilimin kur’ani a kasar Masar, tare da halartar Mohammad Mokhtar Juma, ministan...
22 Apr 2024, 14:09
Wata kotu a Masar ta yanke hukuncin daurin rai da rai ga wani mawaki da ya karanta kur’ani da sautin kade-kade

Wata kotu a Masar ta yanke hukuncin daurin rai da rai ga wani mawaki da ya karanta kur’ani da sautin kade-kade

IQNA - Ma’aikatar shari’a ta Masar ta yanke hukunci kan wani mawakin da ya karanta kur’ani da kayan oud.
22 Apr 2024, 14:19
Saukaka zirga-zirgar nakasassu a Masallacin Harami

Saukaka zirga-zirgar nakasassu a Masallacin Harami

IQNA - A baya-bayan nan ne mahukuntan babban masallacin juma’a suka sanya wa nakasassun hanyoyi masu launi daban-daban domin saukaka zirga-zirgar nakasassu...
22 Apr 2024, 14:24
Mafi kyawun misali da kamanta farmakin Alƙawarin Gaskiya
Abbas Khameyar   "Alkawarin Gasiya” manuniya kan karfin martanin Iran:

Mafi kyawun misali da kamanta farmakin Alƙawarin Gaskiya

IQNA - Mataimakin shugaban al'adu da zamantakewa na Jami'ar Addinai da Addini a cikin yanar gizo na duniya "Odeh Sadegh; "Hukumar Iran da hukuncin wanda...
22 Apr 2024, 18:20
Kudurcewa  da tarbiyyar tunani a cikin Kur'ani

Kudurcewa  da tarbiyyar tunani a cikin Kur'ani

IQNA - Ta fuskar karantarwar kur’ani, an kawar da kyamar dan Adam a kan ra’ayinsa da sha’awarsa, sannan kuma an inganta ikonsa na sarrafa motsin rai a...
22 Apr 2024, 16:26
Muhimmancin neman halal ga aikin hajji da umrah

Muhimmancin neman halal ga aikin hajji da umrah

IQNA - Da yake jaddada muhimmancin neman halal kafin aikin hajji, malamin Umra da ayari ya ce: Samun halal yana samar da ginshikin aikin hajji da umra...
21 Apr 2024, 14:37
An fara bincike game da farfesa dan kasar Kuwait day a nuna shakku a ingancin kur'ani

An fara bincike game da farfesa dan kasar Kuwait day a nuna shakku a ingancin kur'ani

IQNA - Shugaban Jami’ar Kuwait Fa’iz al-Zafiri,  ya jaddada cewa an dauki muhimman matakai na kare mutuncin jami’ar bayan da wani malami a jami’ar ya fara...
21 Apr 2024, 14:33
Karatun kur'ani na wani matashi dan kasar Aljeriya domin tunawa da Gaza

Karatun kur'ani na wani matashi dan kasar Aljeriya domin tunawa da Gaza

IQNA - Bidiyon karatun kur'ani mai tsarki da wani matashi dan kasar Aljeriya ya yi yana karatun kur'ani mai tsarki tare da yi wa al'ummar Gaza addu'a a...
21 Apr 2024, 16:37
Bayani game da salon da aka fi amfani dashi a cikin karatun kur’ani

Bayani game da salon da aka fi amfani dashi a cikin karatun kur’ani

IQNA - Fiye da kashi 90% na masu karatu suna amfani da Maqam Bayat sau da yawa a cikin wani muhimmin bangare na karatunsu, kuma Maqam Bayat ne kawai matsayi...
21 Apr 2024, 18:11
Farmakin Alkawarin Gaskiya abin alfahari ne ga dukkanin ‘yan gwagwarmaya
Wakilin kungiyar Amal na Lebanon a shafin IQNA:

Farmakin Alkawarin Gaskiya abin alfahari ne ga dukkanin ‘yan gwagwarmaya

IQNA - Salah Fass ya ci gaba da cewa makiyan sahyoniyawan ba su da masaniya kan karfin soja da leken asiri da kuma tsaro na Iran, Salah Fass ya ci gaba...
21 Apr 2024, 16:53
Martanin kasa da kasa kan harin da ake zargin gwamnatin Sahayoniya ta kai wa Iran

Martanin kasa da kasa kan harin da ake zargin gwamnatin Sahayoniya ta kai wa Iran

IQNA - Ana ci gaba da yin Allah wadai da suka daga buga labaran da suka danganci matakin da gwamnatin sahyoniyawan ta dauka kan cibiyoyin soji a Isfahan.
20 Apr 2024, 14:26
Majalisar Dinkin Duniya ta jaddada wajabcin rage tashe-tashen hankula a yankin Gabas ta Tsakiya

Majalisar Dinkin Duniya ta jaddada wajabcin rage tashe-tashen hankula a yankin Gabas ta Tsakiya

IQNA - Mataimakin kakakin babban sakataren MDD ya jaddada bukatar rage zaman dar-dar a yankin gabas ta tsakiya yana mai cewa: MDD na son dakatar da duk...
20 Apr 2024, 14:33
Farmakin  "Alkawarin Gaskiya" ya karfafa turjiya da gwagwarmaya
Mai sharhi dan kasar  Lebanon:

Farmakin  "Alkawarin Gaskiya" ya karfafa turjiya da gwagwarmaya

IQNA - Farmakin Alkawarin gaskiya , wanda Iran kai tsaye ta kai wa hari a cikin gwamnatin yahudawan sahyoniya, ya canza ma'auni na rikice-rikice tare da...
20 Apr 2024, 14:42
Hoto - Fim