IQNA

Twitter Ta Taimaka Wajen Cin Zarain ‘Yan majalisa Musulmi A Amurka

Twitter Ta Taimaka Wajen Cin Zarain ‘Yan majalisa Musulmi A Amurka

Bangaren kasa da kasa, sakamakon wani bincike ya nuna cewa twitter ta taimaka wajen cin zarafin ‘yan majalisa musulmi a Amurka.
23:07 , 2019 Nov 06
Rauhani: Iran Za Ta Shiga Mataki Na Hudu Na Rage Yin Aiki Da yarjejeniyar Nukiliya

Rauhani: Iran Za Ta Shiga Mataki Na Hudu Na Rage Yin Aiki Da yarjejeniyar Nukiliya

Shugaban kasar Iran Hassan Rauhani ya bayyana cewa, a gobe Laraba Iran za ta shiga mataki na hudu na jingine yin aiki da wani bangare na yarjejeniyar nukiliya.
23:00 , 2019 Nov 05
Amurka Ta Sake Komawa Yankunan Arewaci Da Gabashin Syria

Amurka Ta Sake Komawa Yankunan Arewaci Da Gabashin Syria

Sojojin Amurka sun koma sansanoninsu da suka bari a arewacin kasar Siriya.
21:53 , 2019 Nov 04
Gwamnatin Sudan Na Shirin Mika Albashir Ga Kotun Duniya

Gwamnatin Sudan Na Shirin Mika Albashir Ga Kotun Duniya

Gwamnatin Sudan ta ce za ta mika tsohon shugaban kasar Omar Al-Bashir ga kotun hukunta manyan laifuka ta duniya.
21:50 , 2019 Nov 04
An Gayyaci Kasashe Fiye 100 Domin Halartar Gasar Kur’ani A Masar

An Gayyaci Kasashe Fiye 100 Domin Halartar Gasar Kur’ani A Masar

Bangaren kasa da kasa, an gayyaci kasashe fiye da 100 domin halaratr gasar karatu da harder kur’ani a Masar.
21:47 , 2019 Nov 04
Masallacin Huwasi China

Masallacin Huwasi China

Masallacin Huwasi a garin Linshia a lardin Gansu a arewacin China an gina sama da shekaru 500
11:43 , 2019 Nov 04
An Bukaci Saka Iran A Cikin Tattaunawar Sulhu A Afghanistan

An Bukaci Saka Iran A Cikin Tattaunawar Sulhu A Afghanistan

Ministan harkokin wajen ya bayyana cewa shigar da Iran a cikin tattaunawar sulhu a Afghanistan na da matukar muhimamnci.
23:55 , 2019 Nov 03
Kwamitin Zakka A Najeriya Na Samar Da Hanyoyin Ayyukan yi Ga Matasa

Kwamitin Zakka A Najeriya Na Samar Da Hanyoyin Ayyukan yi Ga Matasa

Bangaren kasa da kasa, kwamitin zakka a Najeriya yana samar da hanyoyi na ayyukan yi tsakanin matasa.
23:54 , 2019 Nov 03
Tattaunawa Da Amurka Ba Shi Da Wani Amfani

Tattaunawa Da Amurka Ba Shi Da Wani Amfani

Bangaren siyasa, Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Ayatullahi Sayyeed Aliyul Khamina’I ya bukaci a haramta tattaunawa tsakanin Iran da Amurka.
23:51 , 2019 Nov 03
Jiragen Yakin Isra'ila Sun Kai Hari A Gaza

Jiragen Yakin Isra'ila Sun Kai Hari A Gaza

Bangaren kasa da kasa, sojojin Isra'ila sun kai hari a Zirin Gaza inda suka kashe bafalastine guda da jikkata wasu.
21:43 , 2019 Nov 02
Jam'iyyar Gurguzu Ta Zargi Saudiyya Da UAE Da Tsoma Baki Cikin Harkokin Sudan

Jam'iyyar Gurguzu Ta Zargi Saudiyya Da UAE Da Tsoma Baki Cikin Harkokin Sudan

Jam'iyyar gurguzu a Sudan ta zargi gwamnatocin Saudiyya da UAE da yunkurin karkatar da juyin da aka yi a kasar.
21:38 , 2019 Nov 02
An Yi Tir Da Kalaman Batuncin Ministan Faransa Kan Musulmi

An Yi Tir Da Kalaman Batuncin Ministan Faransa Kan Musulmi

Musumin Faransa sun yi tir da kalaman batunci da ministan harkokin cikin kasar ya yi kan muslucni.
21:30 , 2019 Nov 02
Shafin kwafin Kur’ani Mai shekaru 1300 A Baje Kolin Littafai na Sharijah

Shafin kwafin Kur’ani Mai shekaru 1300 A Baje Kolin Littafai na Sharijah

An nuna wani shafin kur’ani da aka rubuta tun kimanin shekaru 1300 da suka gabata a Sharijah.
23:56 , 2019 Nov 01
Mahardacin Kur’ani Mafi Karancin Shekaru A Palestine

Mahardacin Kur’ani Mafi Karancin Shekaru A Palestine

Yahya Nuruddin Abu Taha mahardacin kur’ani ne mai shekaru 7 da haihuwa a Falastinu.
23:54 , 2019 Nov 01
Taron Shugabannin Musulmin Amurka A Chicago

Taron Shugabannin Musulmin Amurka A Chicago

Bangaren kasa da kasa, ana shirin gudanar ad taron shugabanin musulmin Amurka karo na hudu a birnin Chicago.
23:50 , 2019 Nov 01
2