Cibiyar kula da harkokin alkur'ani a Iran ikna ce bayan nakalto daga kamfanin dillancin labarai na Asociated Press ta watsa rahoton cewa: Sanato Jan Kil ya mika goran gayyata ga Gret Waldorz domin nuna wannan fim din na fitina day a yin a cin mutuncin addinin musulunci da Alkur'ani kuma zai nuna wannan fim din ne a ranar alhamis .Shi dai wannan dan majalisar dokoki dan kasar Holand .Abin tuni a nan shi ne a kwanakin baya an taba gayyatarsa a kasar Italiya amma saboda matakan tsaro aka hana shi shiga wannan kasa kamar yadda haka lamarin yake a kasar Britaniya an hana shi vizas ta izinin shiga wannan kasa kuma lokacin day a shiga ba kan ka'ida ba a tusa keyarsa zuwa kasarsa ta asali daga filin sabkar jirage na birnin London.
368866