Bangaren siyasa da zamantakewa; Ikmalul Din Ihsan Ugla ya bayyana kungiyarsa ta nuna rashin jin dadinsa kan yawaitar rikici a masallatan kasar Somaliya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Irna Ikna daga Turkiya bayan ta nakalto majiyar watsa labarai ta kungiyar hadin kan kasashen musulmi ce babban sakataren kungiyar Ikmalul Din Ihsan Uglo ya bayyana cewa: rikice-rikice ya yawaita a cikin masallatai a kasar somaliya da kuma wannan zubar da jinni a tsakanin musulmai yan uwan juna abin bakin ciki da nuna damuwa wa tare da kiran bangarorin biyu da su gaggauta kawo karshen wannan matsala ta su da tabbatar da sulhu da kwaciyar hankali a somaliya da kuma cimma matsaya guda da gwamnatin rikon kwarya ta kasar.
403973