IQNA

An Zabi Littafin Islam Shi'a,tarihi, akida da Iyali a Shi'ance a matsayin littafin darasi

Bangaren al'ada da fasaha: karkashin sanarwar da jami'ar Alikanta ta zabi Littafin Islam Shi'a,tarihi, akida da Iyali a Shi'ance a matsayin littafin darasi.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna net a watsa rahoton cewa; wannan littafi na Islam Shi'a,tarihi, akida da Iyali a Shi'ance a matsayin littafin darasi kuma tuni aka fassara shi a cikin harshen kasar Isfaniya.Wannan littafi ya yi bayani kan rayuwar limaman tsarki nay an shi'a a tsawon tarihi.


468182