Bangaren kasa da kasa; taron fasaha da tsane na musulmi da za a gudanar da shi a ranar sha uku zuwa sha biyar ga watan Ordebehesh na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da biyar hijira shamsiya za a gudanar da shi ne a kasar Yaman da kuma jami'o'in musulmi da jami'ar Sna'a suka dauki nauyin gudanarwa da wannan taro.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga jaridar kasar Masar ta Alyaum Alsabi'I ta watsa rahoton cewa: ; taron fasaha da tsane na musulmi da za a gudanar da shi a ranar sha uku zuwa sha biyar ga watan Ordebehesh na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da biyar hijira shamsiya za a gudanar da shi ne a kasar Yaman da kuma jami'o'in musulmi da jami'ar Sna'a suka dauki nauyin gudanarwa da wannan taro. Wannan taro zai cike gubin taron da aka gudanar a shekara ta dubu biyu da bakwai da kungiyar hadin kan kasashen larabawa ta shitrya da hadin guiwar jami'ar Filorans ta Italiya a birnin Alkahira.
568100