IQNA

Cibiyar hada Fina-Finai Ta Hollywood Ta Zama Wurin Yada Manufofin Sahyuniyawa

Bangaren fasaha, cibiyar yada fina-finai ta kasar Amurka Hollywood ta zama wata babbar tashar yada manufofin yahudawan sayuniya a duniya, inda sukan yi amfani da hanyar hada fim wajen isar da sakon akidarsu ga sauran al'ummomi da kuma tabbatar da cewa sun bata abin da ba su so ta wannan hanya.


Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wata zantawa da ta had shi da daya daga cikin malami masana kan harkokin al'adu ya sheda cewa cibiyar yada fina-finai ta kasar Amurka Hollywood ta zama wata babbar tashar yada manufofin yahudawan sayuniya a duniya, inda sukan yi amfani da hanyar hada fim wajen isar da sakon akidarsu ga sauran al'ummomi da kuma tabbatar da cewa sun bata abin da ba su so ta wannan hanya a saukake.

Ya ci gaba da cewa irin ta'asar da yahudawan sahyuniya suke tafkawa a duniya hakan bai boya ga kowa ba, musamman ma abin da ke faruwa a yankunan gabas ta tsakiya, inda suke kashe fararen hula ba gaira ba sabar a hannun yahudawan sahyuniya da hakan ya hada kanan yara da mata a cikin yankunan palastinawa.

Cibiyar yada fina-finai ta kasar Amurka Hollywood ta zama wata babbar tashar yada manufofin yahudawan sayuniya a duniya, inda sukan yi amfani da hanyar hada fim wajen isar da sakon akidarsu ga sauran al'ummomi da kuma tabbatar da cewa sun bata abin da ba su so ta wannan hanya.

767540