IQNA

An fara Gina Babbar Cibiyar Musulunci A Jahar Tensy Ta Kasar Amurka

21:01 - May 02, 2011
Lambar Labari: 2116129
Bangaren kasa da kasa, an fara gina wata babbar cibiyar addinin muslunci a jahar Tensy ta kasar Amurka wadda ta fi girma a kan dukkanin cibiyoyin musulmin kasar, an fara ginin cibiyar ne kimanin makonni biyu da suka gabata.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakaltoo daga shafin sadarwa na yanar gizona Times Free Press an bayyana cewa, an fara gina wata babbar cibiyar addinin muslunci a jahar Tensy ta kasar Amurka wadda ta fi girma a kan dukkanin cibiyoyin musulmin kasar, an fara ginin cibiyar ne kimanin makonni biyu da suka gabata a wurin da aka kebbe domin gudanar da wannan muhimmin aiki.
A wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo nacoe an bayyana cewa, za a gudanar da wani zaman taro mai taken hadin gwiwa tsakanin addnin muslunci da kuma yammacin turai, wanda za agudanar a babbar majalisar kungiyar tarayyar turai a birnin Bruccel na kasar Belgium, tare da halartar wakilai daga dukkanin bangarorin biyu.
Bayanin ya ci gaba da babbar manufar ita ce kara fito da mahangar addinin addinin kan muslunci kan lamurra na zamantakewa da siyasa, maimakon yadda ake kallonsa acikin mafi yawan kasashen turai, inda musulmi suke kokawa kan irin matsalolin da suke fuskanta a bangarori daban-daban, wanda hakan yana faruwa salkamakon rashin sanin hakikanin addini daga al’ummomin kasashen nahiyar turai.
784349

captcha