IQNA

Za A Gudanar Da Wata Gasar Karatun Kur’ani Mai Tsarki A Kasar Canada

19:44 - November 03, 2011
Lambar Labari: 2216962
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wata gasar karatun kur’ani mai tsarki a kasar canada wadda babbar cibiyar kula harkokin musulunci ta birnin mai suna cibiyar Imam Rida (AS) za ta dauki nauyin shirayawa da gudanarwa.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Imam Reza Circle cewa, za a gudanar da wata gasar karatun kur’ani mai tsarki a kasar canada wadda babbar cibiyar kula harkokin musulunci ta birnin mai suna cibiyar Imam Rida (AS) za ta dauki nauyin shirayawa da gudanarwa daga ranar Laraba zuwa Lahadi mai zuwa.
Rahoton ya ce ana samun irin wannan danyen hukunci da kotuna a kasar faransa suke yankewa musamman ma dai idan lamarin da ake tuhumar mutum da ikatawa ya danganci cin zarafin addinin muslunci da musulmi, domin kuwa gwamnatin lkasar faransa ba ta boye matsayinta na gaba da addinin muslunci kasar ba.
Bayanin ya ci gaba da cewa, wata kotu ta sallami wani mutum mai cin zarafin musulmi da kur’ani mai tsarkia a kasar faransa abyana samunsa da laifin da ya yi hannun riga d dukaknin ka’idoji da dokoki na kasa da kasa kamar dai yadda dukaknin bayanai suka tabbatar.
892025


captcha