IQNA

An Fara Yin Rijistar Sunayen Masu Masu Niyyar Zuwa Aikin Hajjin Bana A birnin Lahour

14:43 - May 19, 2012
Lambar Labari: 2329129
Bangaren siyasa da zamantakewa, an fara yin rijistar sunayen mutanen da suke bukatar gudanar da aikin hajjin bana birnin Lahour na kasar Pakistan wanda shirin yakegudana a halin yanzu babban husainiyar Minhaj da ke birnin kuma kofa bude take har yanzu mutanen da suke bukata.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, yanzu haka an fara yin rijistar sunayen mutanen da suke bukatar gudanar da aikin hajjin bana birnin Lahour na kasar Pakistan wanda shirin yakegudana a halin yanzu babban husainiyar Minhaj da ke birnin kuma kofa bude take har yanzu mutanen da suke bukata tafiya ta wannan hanya a wannan shekara.
Kasar pakistan dai na daga cikin kasashen musulmi da suka fi yawan mabiya wanna addini, inda adadinsu ya kai sama da miliyan dari da saba’in, kuma suna samun gagarumin ci gaba da fuskar yada manufofi na addini ta hanyoyi da suka dace a zamannce kamar yadda ma’aikatar kula da harkokin addini ta kasar ta sanar, wanda hakan ke tabbatar da ci gaban addini a yankin na kudancin nahiyar Asia.
fara yin rijistar sunayen mutanen da suke bukatar gudanar da aikin hajjin bana birnin Lahour na kasar Pakistan wanda shirin yakegudana a halin yanzu babban husainiyar Minhaj da ke birnin kuma kofa bude take har yanzu mutanen da suke bukata, hakan na da matukar muhimmanci wajen samar da hanyoyi mafi sauki ga mutane da suke da niyar gudanar da aikin haji, domin rage ma gwamnati wasu ayyukan ta wannan fuska.
1010573
captcha