IQNA

Taron Karatun Kur’ani Mai tsarki Tare Da Hlatar Madi Adli Da Aka Yi Wa Taken Taurarin Sama

13:54 - August 09, 2012
Lambar Labari: 2389050
Bangaren kur’ani, za a gudanar da wani taro na karatun kur’ani mai tsarki da aka yi wa taken taurarin sama tare da halartar makaranta na kasa da kasa da suka hada da Mahdi Adli wanda ya takla gagarumar rawa a bangarori da daman a karatu a wajen tarukan gasar kur’ani na duniya.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na bangaren yada labaransa na cikin gida, cewa za a gudanar da wani taro na karatun kur’ani mai tsarki da aka yi wa taken taurarin sama tare da halartar makaranta na kasa da kasa da suka hada da Mahdi Adli wanda ya takla gagarumar rawa a bangarori da daman a karatu a wajen tarukan gasar kur’ani na duniya, inda zai yi karatu a gaban mahalrata wurin a daren yau.
Shi kuwa a nasa bangaren Hamid Muhammadi mataimakin ministan ma’aikatar kula da harkokin al’adun muslunci a jamhuriyar muslunci ya bayyana cewa shirya gasar karatun kur’ani da ta ke banci matasa daliban jami’a na kasashen musulmi na da matukar muhimmanci kamar yadda hakan yana kara karfafa gwiwar daliban wajen mayar da hankali ga harkokin kur’ani mai tsarki a matsayi na kasa da kasa.
A wajen taron baje kolin kur’ani na duniya ne za a gudanar da wani taro na karatun kur’ani mai tsarki da aka yi wa taken taurarin sama tare da halartar makaranta na kasa da kasa da suka hada da Mahdi Adli wanda ya takla gagarumar rawa a bangarori da daman a karatu a wajen tarukan gasar kur’ani na duniya, inda zai yi karatu a gaban mahalrata wurin a daren yau kamar dai yadda masu taron suka fada. 1073960
captcha