IQNA

Jami’ar Haward Ta Bayyana Kur’ani A Matsayin Littafin Adalci

20:28 - January 19, 2020
1
Lambar Labari: 3484431
Masu binciie a jami’ar Haward ta kasar Amurka sun gano cewa kur’ani shi ne littafi mafifici a duniya ta fuskar adalci.

Kamfanin dillancin labaran IQNA, jaridar yanar gizo ta Wiam ta bayar da rahoton cewa, masu bincike a daddiyar jami’ar kasar Amurka ta Haward sun kai ga gano cewa cewa kur’ani shi ne littafi na adalci.

Masu binciken sun ce abin da suka gano shi ne kur’ani shi ne littafin da ya dace da adacia  cikin rayuwar dan adam, domin babu zalunci a cikinsa.

Haka nan kuma sun bayyana cewa, hakika dukkanin masu bincike na gaskiya a duniya sun yarda da hakan, domin kuwa abin da ke cikin kur’ani yayi daidai da hankali da kuma adalci ga bil adama.

 

https://iqna.ir/fa/news/3872373

 

 

 

Wanda Aka Watsa: 1
Ana Cikin Dubawa: 0
Ba A Iya Watsa Shi: 0
MUSTAPHA MUHAMMAD JEGA
0
0
Allah yasa su gano gaskiya su bi ta
captcha