Shafin fatabayyanu ya bayar da bayanin cewa, kafofin sadarwa suna ta yada hotunan wannan kur’ani da sunan cewa shi ne kur’ani na farko da aka rubuta a lokacin halifancin Usman Bin Affan.
Wani shafi mai suna violin mai mutane fiye da miliyan biyu ne ya yada wannan hoto, daga nan kuma ya ci gaba da yaduwa.