IQNA

Tilawar Sheikh Mustafa Isma’il Tare da Halartar Shugaban Kasar Masar Na Lokacin

22:40 - August 12, 2020
Lambar Labari: 3485077
Tehran (IQNA) Sheikh Mustafa Isma’ila ya gabatar da wani karatun kur’ani tare da halartar shugaban kasar Masar na lokacin.

An haifi Mustafa Isma’il a ranar 17 ga watan Yuni 1905, sannan ya rasu a ranar 26 ga watan Disamban 1978 a kasar Masar.

Ya kasance mafi shahara a fagen nau’oin tilawar kur’ani mai tsarki da sautinsa, wanda yake yin tilawa da ake jan lumfashi, ko garen ja ko matsakaici.

Haka ann kuma ya bar kira’oi 1300 wadanda aka dauka, wadanda har yanzu ana saka  agidajen talabijin da radiyo na kasar Masar a kowane lokaci.

Ya gabatar da wannan kira’a ne a wani taro wanda shugaban kasar masar na lokacin Anwar sadat ke halarta.

3916041

 

 

captcha